Dalilan Dake Haifar da Ciwon Ido

Sauti 19:43
Kalmomi da likitoci ke auna karfin idanun mutun
Kalmomi da likitoci ke auna karfin idanun mutun BabelEyes

Cikin wannan shiri na Tambaya da Amsa da Aminu Sani Sado ke gabatarwa zaaji amsa dangane da tambayar dalilan cutukan idanu musamman kaykayin ido.