Lafiya

Yawan masu fama da matsananciyar kiba ya rubanya a duniya

Matsalar matsananciyar Kiba
Matsalar matsananciyar Kiba uhaweb.hartford.edu

Wani rahoton kwararu kan kiyon lafiya a kasar Amruka ya bayyana cewa, yawan masu fama da matsananciyar kiba ya rubanya a cikin kasashe 73 na duniya tun daga 1980 kawo yanzu, inda barazanar ke ci gaba da bazuwa a sauran kasashen duniya, alamarin dake ci gaba da hafar da illa mai yawa ga tsarin kiyon lafiyar al’umma a cewar rahoton. Mahamman Salissou Hamissou ya hada mana rahoto a kai.

Talla

Yawan masu fama da matsananciyar kiba ya rubanya a duniya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.