Lafiya Jari ce

Matsalar numfashi ga kananan yara ( 2)

Sauti 09:57
Matsalar numfashi na baraza ga rayukan kananan yara
Matsalar numfashi na baraza ga rayukan kananan yara felipepuntocl

Shirin Lafiya Jari ce tare da Umaymah Sani ya dora ne akan na makon jiya, in da ya tattauna game da cututtukan da ke shafar numfashi ga kanana yara, abin da a mafi tarin lokuta ke sanadiyar mutuwar yaran musamman a kasashe masu tasowa da suka hada da Najeriya.