Lafiya Jari ce

Muhimmancin amfani da ruwan mai tsafta

Sauti 10:05
Famfon ruwa
Famfon ruwa AFP

Samar da ruwa mai tsafta, na daya daga cikin abubuwan da jama'a ke matukar bukata a Najeriya. Shirin na yau na a matsayin kashi na biyu na shirye-shiryen da Umaymah Sani Abdulmumin ke kan gabatar wa masu saurare dangane da ruwa mai tsafta a Najeriya.