Taron inganta harkar kiwon lafiya a matakin farko a Najeriya

Sauti 10:04
Rayuwar Mata da kananan yara na cikin hatsari a Najeriya
Rayuwar Mata da kananan yara na cikin hatsari a Najeriya AFP PHOTO / GWENN DUBOURTHOUMIEU

Shirin lafiya jari ce tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya duba abubuwan da suka wakana a taro na musamma da kungiyar gwamnonin kasar wato NGF ta shirya, wanda shine irinsa na biyu da aka tabayi a kasar, domin tattauna yadda za’a inganta harkan lafiya a matakin farko da kuma mayar da dukkanin tsarin ci gabansa ya zama na bai-daya a duk jihohin kasar.