Malaria na ci gaba da barazana ga al'umma

Sauti 10:19
Malaria ta fi yin barazana a kasashen Afrika
Malaria ta fi yin barazana a kasashen Afrika GETTY/DEA PICTURE LIBRARY

Shirin Lafiya Jari ce na wannan makon tare da Umaymah Sani AbdulMumin ya tattauna ne kan sabbin alkaluman hukumar lafiya ta duniya, WHO da ke nuna karuwar mutanen da ke kamuwa da cutar Zazzabin cizon sauro wato Malaria duk da kokarin da hukumomi ke yi don magance cutar. Kimanin mutane miliyan 5 suka kamu da cutar Malaria a bara kamar yadda alkaluman suka nuna.