"Matasa na shan kwalbar kodin fiye da miliyan 3 a tsakanin Kano da Jigawa"

Sauti 10:26
Delkodin CC Cough Syrup.
Delkodin CC Cough Syrup. IndiaMART

Shirin na wannan mako, yayi nazari ne kan kazantar matsalar nan ta dabi'ar shan ababen sa maye a tsakanin matasa, musamman kan rahoton da majalisar Dattawan Najeriya ta fitar da ke cewa, matasa na shan kwalbar kodin fiye da miliyan 3 a tsakanin Kano da Jigawa kadai.