Hadarin da ke tattare da haihuwar tagwaye

Sauti 09:50
Nahiyar Afrika na kan gaba wajen yawaitar haihuwar tagwaye a duniya
Nahiyar Afrika na kan gaba wajen yawaitar haihuwar tagwaye a duniya rfihausa

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne game da haihuwar tagwaye ko kuma fiye da haka a lokaci guda tare da hadarin da ke tattare da haka musamman ga wadanda ba sa samun kyakkawar kulawa.