Lafiya Jari ce

Alhazan bana sun yi fama da cutuka a Saudiya

Sauti 10:13
Wasu jami'an kula da lafiyar Alhazai a Saudiya
Wasu jami'an kula da lafiyar Alhazai a Saudiya REUTERS

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya yi nazari ne kan halin rashin lafiya da Alhazan bana suka fuskanta a yayin aikin Hajji a Saudiya sakamakon matakin rusa cibiyoyin kiwon lafiya da ke kasar.