Lafiya Jari ce

Mutane na jinkirin gwajin cutar hanta

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne game da cutar hanta da aka fi sani da Hepatitis a turance da ke ci gaba da addabar mutane da dama. Masu fama da cutar na jinkirin yin gwaji don sanin ko suna dauke da cutar ko kuma a'a har sai lokaci ya kure.

Mutane da dama na jinkirin gudanar da gwajin cutar Hanta har sai lokaci ya kure
Mutane da dama na jinkirin gudanar da gwajin cutar Hanta har sai lokaci ya kure AFP PHOTO / AHMAD GHARABLI
Sauran kashi-kashi