Lafiya Jari ce

Amfanin cin namijin goro ga dan Adam

Sauti 10:04
namijin goro
namijin goro rfi hausa

A cikin shirin lafiya jari ce,Zeynab Ibrahim ta samu tattaunawa da masu kula da lafiya dangane da alfanun cin namijin goro ga dan Adam.Allah ya bamu lafiya.