Lafiya Jari ce

Yawaita amfani da maganin kara kuzarin mazakuta na haifar da matsaloli ga lafiyar jiki - Masana

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan mako, ya tattauna akan batun yawaitar amfani da magungunan karin kuzari a tsakanin maza, matsalar da masana lafiya suka yi gargadin cewa hakan zai haifar da matsaloli ga lafiyar dan adam.

Masana lafiya sun yi gargadin cewa amfani da maganin karin karfin mazukata na cutar da lafiyar jiki.
Masana lafiya sun yi gargadin cewa amfani da maganin karin karfin mazukata na cutar da lafiyar jiki. AP