Matsalar shirin ishorar lafiya a Najeriya

Sauti 10:05
Da dama daga cikin al'ummar Najeriya na kokawa kan matsalar da ake fama da ita a bangaren inshorar lafiya a kasar
Da dama daga cikin al'ummar Najeriya na kokawa kan matsalar da ake fama da ita a bangaren inshorar lafiya a kasar AFP PHOTO/ FRANCISCO LEONG

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya ci gaba da nazari kan matsalar da ake fama da ita a shirin Inshorar Lafiya a Najeriya.