Dalilan da suke haddasa cutar mutuwar barin jiki da hanyoyin magance ta

Sauti 10:08
Binciken masana ya nuna cewa kiba fiye da kima na daga cikin dalilan da ke haddasa kamuwa da cutar mutuwar barin jiki.
Binciken masana ya nuna cewa kiba fiye da kima na daga cikin dalilan da ke haddasa kamuwa da cutar mutuwar barin jiki. REUTERS/Lucas Jackson

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan mako ya yi nazari ne akan cutar mutuwar barin jiki. Shirin wanda Azima Bashir Aminu ta gabatar ya tattauna da masana kan dalilan da suke haddasa wannan cuta da kuma sauran batutuwan da suka shafi wannan cuta.