Taron kungiyar masana hada magunguna a Najeriya kan yadda za'a magance matsalar muggan kwayoyi

Sauti 10:11
Wasu muggan kwayoyi da hukumomin kasar Cambodia suka kone.
Wasu muggan kwayoyi da hukumomin kasar Cambodia suka kone. RFI/Channa Siv

Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako, ya maida hankalinsa kan taron da masana hada magunguna na Najeriya suka shirya, domin lalubo hanyar magance matsalar shan muggan kwayoyi dake dada fadada a tsakanin matasa, magidanta da matan aure a Najeriya.