Nasarori da kalubalen yaki da cutar Sikila

Sauti 10:06
Cutar amosanin jini na ci gaba da zama kalubale a fannin kiwon lafiya
Cutar amosanin jini na ci gaba da zama kalubale a fannin kiwon lafiya PublicDomainPictures / Pixabay

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan nasarori da kuma kalubale da kwararru suka gamu da su a kokarinsu na lalubo hanyar magance cutar amosanin jini da aka fi sani da Sikila a duniya.