Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Karancin tallafin jini a Nijar

Sauti 09:58
Ana fama da karancin tallafin jinin ceto rayukan jama'a a Nijar
Ana fama da karancin tallafin jinin ceto rayukan jama'a a Nijar Getty Images/The Image Bank/Peter Dazeley
Da: Azima Bashir Aminu | Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne game da matsalar karancin jinin taimakwa marasa lafiya a Jamhuriyar Nijar, abin da ke haifar da barazanar salwantar rayukan jama'a da dama.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.