Sake barkewar cutar Lassa a jihohin Najeriya

Sauti 09:52
Kwararrun Kiwon Lafiya sun gargadi jama'a da su rika tsaftace muhallinsu daga fusari da kashin bera domin kauce wa kamuwa da cutar Lassa
Kwararrun Kiwon Lafiya sun gargadi jama'a da su rika tsaftace muhallinsu daga fusari da kashin bera domin kauce wa kamuwa da cutar Lassa barbaric.com

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan cutar zazzabin Lassa da ta sake barkewa a wasu jihohin Najeriya, abin da ya haddasa asarar rayukan mutane da dama a cikin wata guda.