Matakan kare lafiya da mazauna yankuna masu zafi ya kamata su kiyaye

Sauti 10:07
Maiduguri: Daya daga cikin kananan yara a tarayyar Najeriya da ta kamu da cutar Sankarau da ke bulla a lokacin yanayi na zafi.
Maiduguri: Daya daga cikin kananan yara a tarayyar Najeriya da ta kamu da cutar Sankarau da ke bulla a lokacin yanayi na zafi. REUTERS/Afolabi Sotunde

Shirin Lafiya Jari Ce a wannan makon yayi nazari kan yadda aka soma fuskantar tsananin zafi a wasu jihohin arewacin Najeriya, da kuma yadda mazauna yankin ke daukar matakan kare lafiyarsu, da kuma shawarwarin masana lafiya.