Cutar Shawarar Jarirai a Najeriya

Sauti 10:00
Bébés nés à la maternité de Lagos, Nigeria.
Bébés nés à la maternité de Lagos, Nigeria. Getty Images/ Bennett Raglin/WireImage

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya yi nazari ne kan cutar shawara da ke addabar jarirai wato Jaundice a turance, in da alkaluma ke nuna cewa, kusan kashi 80 na jariran da ake haifa a duniya na fama da wannan cuta.