Maganin saran macizai a Najeriya

Sauti 10:08
Masana na fatan samar da wadataccen maganin saran macizai a Najeriya
Masana na fatan samar da wadataccen maganin saran macizai a Najeriya Wikimédia/Kamalnv

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya tattauna ne game da binciken masana na samar da wadataccen maganin dafin macizai a Kaltungo da ke jihar Gomben Najeriya. Kuna iya latsa alamar kan hoton domin sauraren cikakken shirin.