Tasirin wayar da kan jama'a kan illar cutar HIV Aids a Najeriya

Sauti 10:04
Tambarin ranar yaki da cutar sida ta duniya
Tambarin ranar yaki da cutar sida ta duniya Hiv.gov

Shirin lafiya jari ce a wannan mako tare da Zainab Ibrahim ya tabo kalubale da kuma tasirin wayar da kan jama'a kan cutar HIV Aids. A yi saurare lafiya.