Nazari kan kimiyyar da ke tattare da nau'ikan abinci da kayan marmari

Sauti 10:01
Wata kasuwar kayan itatuwa na marmari a Lima, babban birnin kasar Peru.
Wata kasuwar kayan itatuwa na marmari a Lima, babban birnin kasar Peru. REUTERS/Mariana Bazo/File Photo

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon yayi nazari ne kan kimiyyar da ke tattare da nau'ikan abinci da kuma yadda ya kamata dan adam ya kasafta lokutan ci ko amfani da su, musamman a lokacin Azumin watan Ramadana da muke ciki.