Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Ta'ammuli da miyagun kwayoyi a Niger Delta

Sauti 10:11
Masana kiwon lafiya sun ce, ta'ammuli da miyagun kwayoyi na haukata matasan Najeriya har wani lokacin ma su rasa rayukansu
Masana kiwon lafiya sun ce, ta'ammuli da miyagun kwayoyi na haukata matasan Najeriya har wani lokacin ma su rasa rayukansu © AFP PHOTO/MUJAHID SAFODIEN
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad
Minti 11

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya yi nazari ne kan ta'ammuli da miyagun kwayoyi a yankin Niger Delta da ke kudancin Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.