Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne kan muhimmancin karin kumallo dakuma yadda kaurace masa ke haifar da cututtuka ga bil'adama da suka hada da ciwon zuciya. Kuna iya latsa kan hoton domin sauraren cikakken shirin.