Illoli da kuma hanyoyin rabuwa da cutar yanar ido ta Glacoma

Sauti 10:07
Cutar yanar ido ta Glacoma
Cutar yanar ido ta Glacoma RFI

Shirin lafiya jari ce tare da Zainab Ibrahim ya tabo kalubale, illolin da kuma hanyoyin magance cutar yanar Ido ta Glacoma. A yi saurare lafiya