Matakan samun kariya daga cutar gyambon ciki (Ulcer)

Sauti 09:50
Kasashen Yammacin Afrika na kan gaba wajen fama da cutar gyambon ciki.
Kasashen Yammacin Afrika na kan gaba wajen fama da cutar gyambon ciki. The Atlantic

Shirin Lafiya Jari Ce a wannan makon yayi maida hankali kan cutar gyambon ciki da ke addabar mutane musamman a yammacin nahiyar Afrika, da kuma matakan da ya dace a dauka don samun kariya daga kamuwa da cutar.