Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne kan ta'azzarar zazzabin cizon sauro a duniya da kuma yadda cutar ke bijire wa magani.