Lafiya Jari ce

Kalubale na tunkaro masu fama da cutar HIV AIDS a Najeriya

Sauti 10:01
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin jawabinsa game da HIV AIDs
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin jawabinsa game da HIV AIDs Solacebase

Shirin lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan lokaci ya yi duba kan yadda dubun dubatar masu dauke da cutar HIV AIDs a a Najeriya ke gab da fuskantar kalubale bayan da kungiyoyi da kasashen da ke tallafawa wajen samar da magungunan cutar ke gab da janyewa.