Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Maganin saran macizai

Sauti 09:48
Wani nau'in maciji
Wani nau'in maciji Wikimédia/Kamalnv
Da: Bashir Ibrahim Idris

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari ne kan maganin saran macizai, inda za ku ji cewa, Jami'ar Jos da ke Najeriya ta samar da rigakafin saran maciji ganin yadda matsalar ke lakume rayukan dubban jama'a a kasashen Afrika.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.