Tambaya da Amsa

Dalilan dake haddasa jinkiri da rashin haihuwa

Sauti 19:56
Taswirar dake nuna jariri a mahaifa.
Taswirar dake nuna jariri a mahaifa. YouTube/Naked Science

Shirin Tambaya da Amsa kamar yadda aka saba, ya amsa wasu tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki har da neman karin bayani kan dalilan da suke haddasa matsalar jinkirin samun haihuwa da rashin ma baki daya.