Lafiya Jari ce

Sakamakon babban taron yaki da cutukan Sida, Tarin Fuka da Malaria

Sauti 09:55
Shugaban Faransa Emmanuel Macron, tare da hamshakin attajirin duniya Bill Gates, yayin taron yaki da cutukan Sida, Tarin Fuka da kuma Malaria a birnin Lyon.
Shugaban Faransa Emmanuel Macron, tare da hamshakin attajirin duniya Bill Gates, yayin taron yaki da cutukan Sida, Tarin Fuka da kuma Malaria a birnin Lyon. Ludovic MARIN / AFP

Shirin Lafiya Jari na wannan makon ya maida hankali ne kan sakamakon babban taron kasashe, kungiyoyi da sauran masu ruwa da tsaki kan tara kudaden yaki da cutukan Sida, Tarin Fuka, da kuma Malaria.