Lafiya Jari ce

Kalubalen da mata ke fuskanta kan tsadar audugar kunzugu lokacin al'ada

Sauti 09:59
Audugar kunzugu ta mata.
Audugar kunzugu ta mata. RFI/Hausa

A kasashe masu tasowa dubun-dubatar mata ne ke fuskantar kalubalen karancin wayewar kai game da amfani da audugar kunzugu lokacin al'ada, yayinda a bangare guda tsadarta ke hana wasu amfani da ita. a cikin wannan shirin na Lafiya Jari ce za ku ji wasu daga cikin matsalolin da mata ke fuskanta a duk karshen wata.