Lafiya Jari ce

An yi wa mutane 50 dashen koda a Kano

Sauti 10:00
Asibitn Malam Aminu Kano ya yi nasarar yi wa mutane 50 dashen koda
Asibitn Malam Aminu Kano ya yi nasarar yi wa mutane 50 dashen koda Getty image/ David Sacks

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya tattauna ne kan yadda Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano da ke jihar Kano ta Najeriya, ya yi nasarar yi wa mutane sama da 50 dashen koda ba tare da taimakon wasu likitoci daga kasashen waje ba.