Tambaya da Amsa

Amsar Tambaya kan alfanun wanka da ruwan zafi ga jikin dan adam

Sauti 20:03
A cikin shirin za ku ji alfanun wanka da ruwan zafi ga lafiyar bil'adama.
A cikin shirin za ku ji alfanun wanka da ruwan zafi ga lafiyar bil'adama. News Agency of Nigeria (NAN)

Shirin Tambaya da Amsa a wannan lokaci ya amsa muhimman tambayoyin da kuka aiko mana ciki har da tambayar da ke neman sanin muhimmancin amfani da ruwan zafi ga lafiyar bil'adama. Ayi saurare Lafiya.