Lafiya Jari ce

Kalubalen da mata masu ciki su ke fuskanta a Asibitocin Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin lafiya Jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan yadda mata masu ciki ke fuskantar tsangwama a Asibotocin Najeriya. Ayi saurare Lafiya.

Najeriya na matsayin ja gaba a jerin kasashen da mata masu ciki ke fuskantar tsangwama a Asibotoci ko cibiyoyin kula da lafiya.
Najeriya na matsayin ja gaba a jerin kasashen da mata masu ciki ke fuskantar tsangwama a Asibotoci ko cibiyoyin kula da lafiya.