Yawaitar likitocin bogi a Najeriya

Sauti 10:13
Likita da mara lafiya
Likita da mara lafiya NIAID

Shirin 'Lafiya Jari ce ' na wannan mako tare da Zaina Ibrahim ya duba matsalar yawaitar likitocin bogi a Najeriya. A yi  sauraro lafiya.