Halin da kasashen duniya ke ciki kan yaduwar annobar Coronavirus

Sauti 09:59
Hoto fasalin yadda kwayar cutar Coronavirus take.
Hoto fasalin yadda kwayar cutar Coronavirus take. Getty

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon ya mayarda hankali ne kan nazarin halin da annobar Coronavirus ko COVID-19 ta jefa kasashe a ciki, musamman kasashe marasa karfi dake nahiyar Afrika.