Yadda yaki da coronavirus zai sabbaba karuwar mace-macen masu HIV TB da kuma Malaria

Sauti 10:12
Wani rahoton Global fund ya nuna cewa karkatar da hankalin da aka yi wajen yaki da coronavirus a duniya zai ta'azzara sauran cutukan da ke bukatar kulawar gaggawa.
Wani rahoton Global fund ya nuna cewa karkatar da hankalin da aka yi wajen yaki da coronavirus a duniya zai ta'azzara sauran cutukan da ke bukatar kulawar gaggawa. William WEST / AFP

Shirin lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan wani rahoton kungiyar agaji ta Global Fund da ta yi hasashen karuwar cutukan HIV Aids, tarin fuka na TB da kuma zazzabin cizon sauro, sakamakon yadda hankulan duniya ya karkata wajen yaki da coronavirus.