Lafiya Jari ce

Yadda za a magance ciwon hanta

Sauti 10:04
Fiye da mutane miliyan 250 ke fama da ciwon hanta a duniya
Fiye da mutane miliyan 250 ke fama da ciwon hanta a duniya Getty Images/BSIP

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya yi nazari kan cutar hanta da ke illa ga al'ummar duniya, yayin da alkaluman hukumomi ke cewa, akalla mutane fiye da miliyan 250 ke dauke da cutar a duniya.