Yadda likitocin Yola suka raba tagwaye
Wallafawa ranar:
Sauti 09:52
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne kan nasarar da likitocin Najeriya suka samu na raba wasu tagwaye a jihar Adamawa bayan an haifa su manne da juna tare da amfani da hanta guda.