Lafiya Jari ce

Illar da maganin cizon sauro ke yi wa jami'a

Sauti 09:47
Ragar hana cizon sauro na taimaka wa wajen takaita illar Maleriya
Ragar hana cizon sauro na taimaka wa wajen takaita illar Maleriya Georges Merillon/Global Fund

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan illar da maganin cizon sauro ke yi wa al'umma.