Lafiya Jari ce

Yadda mata za su magance radadin jinin al'ada

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari kan yadda mata ke fuskantar radadi a yayin jinin al'ada na wata-wata da kuma yadda za su magance radadin.

Mata da dama na jin jiki a yayin al'ada
Mata da dama na jin jiki a yayin al'ada timesofindia