Lafiya Jari ce

Yadda za ka gane alamun tabin hankali

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne game da matsalar kwakwaluwa wadda ke haddasa tabin hankali, larurar da mutanen duniya da dama ke fama da ita amma ba su sani ba. A cikin shirin za ku ji fashin bakin masana kan yadda za a gane mai larurar tabin hankali.

Mutane da dama na dauke da alamomin tabin hankali amma ba su sani ba.
Mutane da dama na dauke da alamomin tabin hankali amma ba su sani ba. Getty Images/theboone