Lafiya Jari ce

Adadin masu cutar hawan jini na hauhawa

Sauti 10:15
Ma'aikacin lafiya.
Ma'aikacin lafiya. Stockbyte

A cikin shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako, Abubakar Isa Dandago ya duba yadda cutar hawan jini ke ta'azzara a sassan duniya.