Lafiya Jari ce

Jihohin arewacin Najeriya 16 na fama da karancin abinci mai gina jiki - MDD

Sauti 10:06
A section of Food Stuff market in Nigeria
A section of Food Stuff market in Nigeria Reuters

A cikin shirin 'Lafiya Jari Ce', Azima Bashir Aminu ta duba rahoton hukumar abinci ta majalisar Dinkin Duniya da ke cewa jihohin arewacin Najeriya 16 na fama da karancin abinci, musammam masu gina jiki.