Shirin inganta bangaren kiwon lafiya a Kano
Wallafawa ranar:
Sauti 10:11
Shirin 'Lafiya Jari Ce' tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari kan batun inganta bangaren lafiya a jihar Kano da ke Najeriya da wata kungiya mai zaman kanta ke shiryawa.