Bakonmu a Yau

Farfesa Isa Abubakar kan cika shekara 1 da barkewar annobar coronavirus

Sauti 03:33
Taswirar cutar coronavirus da aka yi amfani da komfuta wajen fitarwa
Taswirar cutar coronavirus da aka yi amfani da komfuta wajen fitarwa Radoslav Zilinsky/Getty Images

A yayin da ake cika shekara guda da barkewar coronavirus, annobar ta lakume rayukan akalla mutane miliyan 1 da dubu 600 daga cikin kimamin miliyan 72 suka harbu da ita a sassan duniya.Sai dai wani kalubale da ake fuskanta a yanzu haka shi ne yadda kasashe masu arzike ke rige-rigen saye alluran rigakafin cutar, yayin da kuma kasashe masu tasowa ko oho.Dangane da wannan al’amari Nura Ado Suleiman ya tattauna da Farfesa Isa Sadiq Abubakar shugaban hukumar yaki da yaduwar cutuka ta jihar Kano.