Lafiya Jari ce

Dalilan da suka haddasa karin kalubale wajen kula da lafiya a wasu kauyukan Sokoto

Sauti 09:57
Wani yankin Karkara a arewacin Najeriya
Wani yankin Karkara a arewacin Najeriya Montage Africa Magazine

Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon yayi tattaki zuwa jihar Sokoto inda yayi nazari kan kalubalen da kauyukan jihar Sokoto ke fuskanta a fannin lafiya, musamman bayan karuwar hare-haren 'yan bindiga.