Lafiya

Illolin da taba sigari ke yi wa lafiyar dan adam

Ana shawartar mutane da su guji shan sigari saboda illarsa
Ana shawartar mutane da su guji shan sigari saboda illarsa © iStock/vchal

Ranar 31 ga watan Mayun kowace shekara rana ce da Hukumar Lafiya ta duniya ta ware domin yaki da shan taba sigari, inda ake bukuwan fadakar da al'umma illolin da shan taba  ke haifar wa lafiyar al'umma. Hukumar Lafiyar ta ce akalla mutane miliyan 7 ke mutuwa kowacce shekara sakamakon illar da busar taba ke yi.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Bilyaminu Yusuf kan matsalar da sigari ke haifar wa lafiyar dan adam.

 

Rayuwata kashi na 171 ( Kalubalen mata masu aiki a ketare)

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.